<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>80</hymn_number>
<lyrics>[V1]
 1) Dā, mala'iku ke shaidar
 Haihuwar Yesu Mai Ceto.
 Ji labarin farinciki
 Wanda shi ke dominku.

[V2]
 KORUS
 Zo, ku yi masa sujada
 Shi Sarkin Sarakuna.

[V3]
 2) Makiyaya suna tsaron
 Garkensu da daren nan.
 Haske ne ya kewaye su,
 Aka shaida musu ma.
 Korus

[V4]
 3) Masu hikima na duniya
 Bar zurfin tunaninku.
 Nemi ceto wurin Yesu,
 Kuna jin labarinsa.
 Korus

[V5]
 4) Sarakuna, talakawa
 Malamai, almajirai
 Mazaje da mata duka,
 Tsofaffi da jarirai.
 Korus</lyrics>
<title>Dā, Mala’iku Ke Shaida LW80</title>
</song>